1
Farawa 16:13
Sabon Rai Don Kowa 2020
Sai ta ba wa UBANGIJI wanda ya yi magana da ita, wannan suna. “Kai Allah ne wanda yake ganina,” gama ta ce, “Yanzu na ga wanda yake ganina.”
Compare
Explore Farawa 16:13
2
Farawa 16:11
Mala’ikan UBANGIJI ya kuma ce mata, “Ga shi kina da ciki za ki kuwa haifi ɗa. Za ki ba shi suna Ishmayel, gama UBANGIJI ya ga wahalarki.
Explore Farawa 16:11
3
Farawa 16:12
Zai zama mutum mai halin jakin jeji. Hannunsa zai yi gāba da kowa, hannun kowa kuma zai yi gāba da shi. Zai yi zama gāba ga dukan ’yan’uwansa.”
Explore Farawa 16:12
Home
Bible
Plans
Videos