1
Luk 19:10
Littafi Mai Tsarki
Don Ɗan Mutum ya zo ne musamman garin neman abin da ya ɓata, yă cece shi kuma.”
Compare
Explore Luk 19:10
2
Luk 19:38
Suka ce, “Albarka ta tabbata ga Sarkin nan mai zuwa da sunan Ubangiji! Salama ta tabbata a Sama, ɗaukaka kuma ga Allah!”
Explore Luk 19:38
3
Luk 19:9
Yesu ya ce masa, “Yau kam, ceto ya sauka a gidan nan, tun da yake shi ma ɗan Ibrahim ne.
Explore Luk 19:9
4
Luk 19:5-6
Da Yesu ya iso wurin, ya ɗaga kai ya ce masa, “Zakka, yi maza ka sauko, domin yau lalle a gidanka zan sauka.” Sai ya yi hanzari ya sauko, ya karɓe shi da murna.
Explore Luk 19:5-6
5
Luk 19:8
Sai Zakka ya miƙe, ya ce wa Ubangiji, “Ya Ubangiji, ka ga, rabin mallakata zan ba gajiyayyu. Kowa na zalunta kuwa, zan mayar masa da ninki huɗu.”
Explore Luk 19:8
6
Luk 19:39-40
Sai waɗansu Farisiyawa a cikin taron suka ce masa, “Malam, ka kwaɓi almajiranka mana!” Ya amsa ya ce, “Ina dai gaya muku, ko waɗannan sun yi shiru, to, duwatsu ma sai su ɗauki sowa.”
Explore Luk 19:39-40
Home
Bible
Plans
Videos