Yohanna 6:19-20
Yohanna 6:19-20 SRK
Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko uku da rabi, sai suka ga Yesu ya kusato jirgin ruwan, yana takawa a kan ruwan; sai suka tsorata. Amma ya ce musu, “Ni ne; kada ku ji tsoro.”