Luk 3:4-6
Luk 3:4-6 HAU
yadda yake a rubuce a Littafin Annabi Ishaya cewa, “Muryar mai kira a jeji tana cewa, Ku shirya wa Ubangiji tafarki, Ku miƙe hanyoyinsa, Za a cike kowane kwari, Kowane dutse da kowane tsauni za a baje su. Za a miƙe karkatattun wurare, Za a bi da hanyoyin da ba su biyu ba. Dukkan 'yan adam kuma za su ga ceton Allah.”