Luk 7:47-48
Luk 7:47-48 HAU
Saboda haka ina gaya maka, zunubanta masu yawan nan duk an gafarta mata, domin ta yi ƙauna mai yawa. Wanda aka gafarta wa kaɗan kuwa, ƙauna kaɗan yake yi.” Sai ya ce mata, “An gafarta miki zunubanki.”