Logotip de YouVersion
La BíbliaPlansVídeos
Aconsegueix l'aplicació
Selector d'idiomes
Icona de cerca

Versets bíblics populars de Farawa 21

1

Farawa 21:1

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Ana nan sai UBANGIJI ya nuna wa Saratu alheri kamar yadda ya ce, UBANGIJI kuma ya yi wa Saratu abin da ya yi alkawari.

Compara

Explorar Farawa 21:1

2

Farawa 21:17-18

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Allah kuwa ya ji yaron yana kuka, sai mala’ikan Allah ya kira Hagar daga sama ya ce mata, “Mene ne damuwarki, Hagar? Kada ki ji tsoro, Allah ya ji yaron yana kuka yayinda yake kwance a can. Ki ɗaga yaron ki riƙe shi a hannu, gama zan mai da shi al’umma mai girma.”

Compara

Explorar Farawa 21:17-18

3

Farawa 21:2

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Saratu ta yi ciki, ta kuma haifa wa Ibrahim ɗa a tsufansa; a daidai lokacin da Allah ya yi masa alkawari.

Compara

Explorar Farawa 21:2

4

Farawa 21:6

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Saratu ta ce, “Allah ya sa na yi dariya, kuma duk wanda ya ji game da wannan, zai yi dariya tare da ni.”

Compara

Explorar Farawa 21:6

5

Farawa 21:12

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Amma Allah ya ce wa Ibrahim, “Kada hankalinka yă tashi game da yaron nan da kuma baiwarka. Ka saurari duk abin da Saratu ta faɗa maka, saboda ta wurin Ishaku ne za a lissafta zuriyarka.

Compara

Explorar Farawa 21:12

6

Farawa 21:13

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Zan ba ɗan baiwan nan al’umma shi ma, domin shi zuriyarka ne.”

Compara

Explorar Farawa 21:13

Capítol anterior
Capítol següent
YouVersion

Animant-te i desafiant-te a buscar la intimitat amb Déu cada dia.

Ministeri

Sobre

Carreres

Fes-te voluntari

Blog

Premsa

Enllaços útils

Ajuda

Fer un donatiu

Versions de la Bíblia

Bíblia en àudio

Idiomes de la Bíblia

Verset del dia


Un Ministeri Digital de

Life.Church
English (US)

©2025 Life.Church / YouVersion

Política de privacitatCondicions d'ús
Programa de divulgació de vulnerabilitats
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest

Inici

La Bíblia

Plans

Vídeos