1
Luk 10:19
Littafi Mai Tsarki
Ga shi, na ba ku ikon taka macizai da kunamai, ku kuma rinjaye a kan dukan ikon Maƙiyi, ba kuwa abin da zai cuce ku ko kaɗan.
Compara
Explorar Luk 10:19
2
Luk 10:41-42
Amma Ubangiji ya amsa mata ya ce, “Marta, Marta! Hankalinki a tashe yake, kina kuma damuwa kan abu da yawa. Bukatu kima ne, ta ainihi ɗaya ce. Maryamu ta zaɓi abu mai kyau, ba kuwa za a karɓe mata ba.”
Explorar Luk 10:41-42
3
Luk 10:27
Sai ya amsa ya ce, “Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukkan zuciyarka, da dukkan ranka, da dukkan ƙarfinka, da dukkan hankalinka. Ka kuma ƙaunaci ɗan'uwanka kamar kanka.”
Explorar Luk 10:27
4
Luk 10:2
Ya ce musu, “Girbin na da yawa, amma masu yinsa kaɗan ne. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbi ya turo masu girbi, su yi masa girbi.
Explorar Luk 10:2
5
Luk 10:36-37
To, a cikin ukun nan, wa kake tsammani ya zama ɗan'uwa ga wanda 'yan fashin suka faɗa wa?” Sai ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Sai Yesu ya ce masa, “Kai ma, ka je ka riƙa yin haka.”
Explorar Luk 10:36-37
6
Luk 10:3
To, sai ku tafi. Ga shi na aike ku kamar 'yan tumaki a tsakiyar kyarketai.
Explorar Luk 10:3
Inici
La Bíblia
Plans
Vídeos