1
Luk 18:1
Littafi Mai Tsarki
Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu'a, kada kuma su karai.
Compara
Explorar Luk 18:1
2
Luk 18:7-8
Ashe, Allah ba zai biya wa zaɓaɓɓunsa da suke yi masa kuka dare da rana hakkinsu ba? Zai yi jinkiri a wajen taimakonsu ne? Ina gaya muku, zai biya musu hakkinsu, da wuri kuwa. Amma kuwa sa'ad da Ɗan Mutum ya zo, zai tarar da bangaskiya a duniya ne?”
Explorar Luk 18:7-8
3
Luk 18:27
Amma Yesu ya ce, “Abin da ya fi ƙarfin mutum, mai yiwuwa ne a gun Allah.”
Explorar Luk 18:27
4
Luk 18:4-5
Da fari ya ƙi, amma daga baya sai ya ce a ransa, ‘Ko da yake ba na tsoron Allah, ba na kuma kula da mutane, amma saboda gwauruwar nan ta dame ni, sai in bi mata hakkinta, don kada ta gajishe ni da yawan zuwa.’ ”
Explorar Luk 18:4-5
5
Luk 18:17
Hakika, ina gaya muku, duk wanda bai yi na'am da Mulkin Allah kamar yadda ƙaramin yaro yake yi ba, ba zai shiga Mulkin ba har abada.”
Explorar Luk 18:17
6
Luk 18:16
Amma Yesu ya kira 'yan yara wurinsa ya ce, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne.
Explorar Luk 18:16
7
Luk 18:42
Yesu ya ce masa, “Karɓi ganin gari, bangaskiyarka ta warkar da kai.”
Explorar Luk 18:42
8
Luk 18:19
Sai Yesu ya ce masa, “Don me ka kira ni managarci? Ai, ba wani Managarci, sai Allah kaɗai.
Explorar Luk 18:19
Inici
La Bíblia
Plans
Vídeos