Farawa 13:10

Farawa 13:10 SRK

Lot ya ɗaga idanunsa sama ya dubi kwarin Urdun, sai ya ga kwarin yana da ciyawa mai kyau ƙwarai sai ka ce lambun UBANGIJI, kamar ƙasar Masar, wajajen Zowar. (Wannan fa kafin UBANGIJI yă hallaka Sodom da Gomorra.)