Farawa 13:14

Farawa 13:14 SRK

Bayan Lot ya rabu da Abram, sai UBANGIJI ya ce wa Abram, “Ɗaga idanunka daga inda kake, ka dubi arewa da kudu, gabas da yamma.