Farawa 14:22-23

Farawa 14:22-23 SRK

Amma Abram ya ce, wa sarkin Sodom, “Na ɗaga hannu ga UBANGIJI Allah Mafi Ɗaukaka, Mahaliccin sama da ƙasa, na riga na rantse cewa ba zan karɓi kome da yake naka ba, ko zare ko maɗaurin takalma, don kada ka ce, ‘Na azurta Abram.’