Farawa 15:1

Farawa 15:1 SRK

Bayan wannan, maganar UBANGIJI ta zo wa Abram cikin mafarki cewa, “Kada ka ji tsoro, Abram. Ni ne garkuwarka, kuma ladanka zai zama mai girma.”