Farawa 19:16

Farawa 19:16 SRK

Da yana jan jiki, sai mutanen suka kama hannunsa da hannuwan matarsa da na ’ya’yansa biyu mata, suka kai su bayan birni, gama UBANGIJI ya nuna musu jinƙai.