Farawa 2:18

Farawa 2:18 SRK

UBANGIJI Allah ya ce, “Bai yi kyau mutumin yă kasance shi kaɗai ba. Zan yi masa mataimakin da ya dace da shi.”