Farawa 24:12

Farawa 24:12 SRK

Sai ya yi addu’a ya ce, “Ya UBANGIJI Allah na maigidana Ibrahim, ka ba ni nasara yau, ka kuma nuna alheri ga maigidana Ibrahim.