Farawa 25:21
Farawa 25:21 SRK
Ishaku ya yi addu’a ga UBANGIJI a madadin matarsa, saboda ba ta haihuwa. UBANGIJI ya amsa addu’arsa, matarsa Rebeka kuwa ta yi ciki.