Farawa 26:25

Farawa 26:25 SRK

Sai Ishaku ya gina bagade a can, ya kuma kira bisa sunan UBANGIJI. A can ya kafa tentinsa, a can kuma bayinsa suka haƙa wata rijiya.