Farawa 28:13

Farawa 28:13 SRK

A can bisanta UBANGIJI ya tsaya, ya kuma ce, “Ni ne UBANGIJI Allah na mahaifinka Ibrahim da kuma Allah na Ishaku. Zan ba ka, kai da kuma zuriyarka, ƙasar da kake kwance a kai.