Farawa 4:9

Farawa 4:9 SRK

Sai UBANGIJI ya ce wa Kayinu, “Ina ɗan’uwanka Habila?” Sai Kayinu ya ce, “Ban sani ba, ni mai gadin ɗan’uwana ne?”