Luka 24:31-32

Luka 24:31-32 SRK

Sa’an nan idanunsu suka buɗe, suka gane shi. Sai ya ɓace musu. Suka tambayi juna, “Ashe, shi ya sa zukatanmu suka kuna a cikinmu, sa’ad da yake magana da mu a hanya, yana bayyana mana Nassi.”