Luk 14:13-14

Luk 14:13-14 HAU

Amma in za ka kira biki, sai ka gayyayo gajiyayyu, da musakai, da guragu, da makafi, za ka kuwa sami albarka, da yake ba su da hanyar sāka maka. Sai kuwa a sāka maka ranar tashin masu adalci.”