Luk 14:34-35

Luk 14:34-35 HAU

“Gishiri abu ne mai kyau, amma in gishiri ya sāne, da me za a daɗaɗa shi? Ba shi da wani amfani a gona, ko a taki, sai dai a zubar kawai. Duk mai kunnen ji, ya ji.”