1
Farawa 4:7
Sabon Rai Don Kowa 2020
Da ka yi abin da yake daidai, ai, da ka sami karɓuwa. Amma tun da ba ka yi abin da ba daidai ba, zunubi zai yi fakonka don yă rinjaye ka kamar naman jeji. Yana so yă mallake ka, amma tilas ka rinjaye shi.”
Salīdzināt
Izpēti Farawa 4:7
2
Farawa 4:26
Set ma ya haifi ɗa, ya kuma kira shi Enosh. A lokaci ne, mutane suka fara kira ga sunan UBANGIJI.
Izpēti Farawa 4:26
3
Farawa 4:9
Sai UBANGIJI ya ce wa Kayinu, “Ina ɗan’uwanka Habila?” Sai Kayinu ya ce, “Ban sani ba, ni mai gadin ɗan’uwana ne?”
Izpēti Farawa 4:9
4
Farawa 4:10
UBANGIJI ya ce, “Me ke nan ka yi? Saurara! Ga jinin ɗan’uwanka yana mini kuka daga ƙasa.
Izpēti Farawa 4:10
5
Farawa 4:15
Amma UBANGIJI ya ce masa, “Ba haka ba ne! Duk wanda ya kashe Kayinu, za a ninƙa hukuncinsa har sau bakwai.” Sa’an nan UBANGIJI ya sa wa Kayinu alama don duk wanda ya same shi kada yă kashe shi.
Izpēti Farawa 4:15
Mājas
Bībele
Plāni
Video