1
Luka 23:34
Sabon Rai Don Kowa 2020
Yesu ya ce, “Ya Uba ka yi musu gafara, don ba su san abin da suke yi ba.” Suka rarraba tufafinsa ta wurin jefa ƙuri’a.
Salīdzināt
Izpēti Luka 23:34
2
Luka 23:43
Yesu ya amsa, ya ce masa, “Gaskiya nake faɗa maka, yau ɗin nan, za ka kasance tare da ni, a mulkina a sama.”
Izpēti Luka 23:43
3
Luka 23:42
Sai ya ce, “Yesu, ka tuna da ni sa’ad da ka shiga mulkinka.”
Izpēti Luka 23:42
4
Luka 23:46
Yesu ya yi kira da babbar murya ya ce, “Ya Uba, na danƙa ruhuna a hannunka.” Da ya faɗi haka, sai ya ja numfashi na ƙarshe.
Izpēti Luka 23:46
5
Luka 23:33
Da suka isa wurin da ake kira “Ƙoƙon Kai,” nan suka gicciye shi, tare da masu laifin nan, ɗaya a hannun damansa, ɗayan kuma a hagunsa.
Izpēti Luka 23:33
6
Luka 23:44-45
Yanzu kuwa wajen sa’a ta shida ne, kuma duhu ya rufe ko’ina a ƙasar, har zuwa sa’a ta tara, domin rana ta daina haskakawa. Labulen da yake cikin haikali kuma ya yage kashi biyu.
Izpēti Luka 23:44-45
7
Luka 23:47
Da jarumin ya ga abin da ya faru, sai ya yabi Allah ya ce, “Gaskiya, wannan mutum mai adalci ne.”
Izpēti Luka 23:47
Mājas
Bībele
Plāni
Video