1
Yohanna 5:24
Sabon Rai Don Kowa 2020
“Gaskiya nake gaya muku, duk wanda ya ji maganata ya kuma gaskata da wanda ya aiko ni yana da rai madawwami ba za a kuma hukunta shi ba; ya riga ya ƙetare daga mutuwa zuwa rai.
Compare
Explore Yohanna 5:24
2
Yohanna 5:6
Da Yesu ya gan shi kwance a can ya kuma sami labari cewa ya daɗe a wannan hali, sai ya tambaye shi, “Kana so ka warke?”
Explore Yohanna 5:6
3
Yohanna 5:39-40
Kuna ta nazarin Nassosi da himma don kuna tsammani ta wurinsu ne kuna samun rai madawwami. Nassosin nan ne suke ba da shaida a kaina, duk da haka kun ƙi zuwa wurina domin ku sami rai.
Explore Yohanna 5:39-40
4
Yohanna 5:8-9
Sai Yesu ya ce masa, “Tashi! Ɗauki tabarmarka ka yi tafiya.” Nan take mutumin ya warke; ya ɗauki tabarmarsa ya yi tafiya. A ranar da wannan ya faru ranar Asabbaci ce
Explore Yohanna 5:8-9
5
Yohanna 5:19
Sai Yesu ya ba su wannan amsa cewa, “Gaskiya nake gaya muku, Ɗan ba ya iya yin kome da kansa; yana yin abin da ya ga Ubansa yake yi ne kawai, gama duk abin da Uban yake yi shi ne Ɗan ma yake yi.
Explore Yohanna 5:19
Home
Bible
Plans
Videos