1
Luk 24:49
Littafi Mai Tsarki
Ga shi, ni zan aiko muku da abin da Ubana ya alkawarta. Amma ku dakata a birni tukuna, har a yi muku baiwar iko daga Sama.”
Mampitaha
Mikaroka Luk 24:49
2
Luk 24:6
Ai, ba ya nan, ya tashi. Ku tuna yadda ya gaya muku tun yana Galili
Mikaroka Luk 24:6
3
Luk 24:31-32
Idonsu ya buɗe, suka kuma gane shi. Sai ya ɓace musu. Suka ce wa juna, “Ashe, zuciyarmu ba ta yi annuri ba, sa'ad da yake a hanya, yana bayyana mana Littattafai?”
Mikaroka Luk 24:31-32
4
Luk 24:46-47
ya kuma ce musu, “Haka yake a rubuce, cewa wajibi ne Almasihu ya sha wuya, a rana ta uku kuma ya tashi daga matattu, a kuma yi wa dukan al'ummai wa'azi su tuba, a gafarta musu zunubansu saboda sunansa. Za a kuwa fara daga Urushalima.
Mikaroka Luk 24:46-47
5
Luk 24:2-3
Sai suka tarar an mirgine dutsen daga kabarin. Suka shiga ciki, amma ba su sami jikin Ubangiji ba.
Mikaroka Luk 24:2-3
Fidirana
Baiboly
Planina
Horonan-tsary