1
Farawa 13:15
Sabon Rai Don Kowa 2020
Dukan ƙasar da kake gani zan ba ka, kai da zuriyarka har abada.
Compara
Explorar Farawa 13:15
2
Farawa 13:14
Bayan Lot ya rabu da Abram, sai UBANGIJI ya ce wa Abram, “Ɗaga idanunka daga inda kake, ka dubi arewa da kudu, gabas da yamma.
Explorar Farawa 13:14
3
Farawa 13:16
Zan sa zuriyarka tă yi yawa kamar ƙurar ƙasa, har in wani yana iya ƙidaya ƙurar, to, za a iya ƙidaya zuriyarka.
Explorar Farawa 13:16
4
Farawa 13:8
Saboda haka Abram ya ce wa Lot, “Kada mu bar rikici yă shiga tsakaninmu, ko kuma tsakanin masu kiwon dabbobinka da nawa, gama mu ’yan’uwa ne.
Explorar Farawa 13:8
5
Farawa 13:18
Saboda haka Abram ya cire tentunansa, ya zo ya zauna kusa da manyan itatuwan Mamre a Hebron, inda ya gina bagade ga UBANGIJI.
Explorar Farawa 13:18
6
Farawa 13:10
Lot ya ɗaga idanunsa sama ya dubi kwarin Urdun, sai ya ga kwarin yana da ciyawa mai kyau ƙwarai sai ka ce lambun UBANGIJI, kamar ƙasar Masar, wajajen Zowar. (Wannan fa kafin UBANGIJI yă hallaka Sodom da Gomorra.)
Explorar Farawa 13:10
Inici
La Bíblia
Plans
Vídeos