1
Farawa 25:23
Sabon Rai Don Kowa 2020
UBANGIJI ya ce mata, “Al’ummai biyu suna a cikin mahaifarki mutum biyu da za ki haifa, za su rabu da juna, ɗayan zai fi ɗayan ƙarfi, babban kuma zai bauta wa ƙaramin.”
Compara
Explorar Farawa 25:23
2
Farawa 25:30
Ya ce wa Yaƙub, “Ina roƙonka, ka ɗan ɗiba mini faten nan! Ina fama da yunwa!” (Shi ya sa aka kira shi Edom.)
Explorar Farawa 25:30
3
Farawa 25:21
Ishaku ya yi addu’a ga UBANGIJI a madadin matarsa, saboda ba ta haihuwa. UBANGIJI ya amsa addu’arsa, matarsa Rebeka kuwa ta yi ciki.
Explorar Farawa 25:21
4
Farawa 25:32-33
Isuwa ya ce, “Duba, ina gab da mutuwa, me matsayina na ɗan fari zai yi mini?” Amma Yaƙub ya ce, “Ka rantse mini tukuna.” Don haka ya rantse masa, ya sayar da matsayinsa na ɗan fari ga Yaƙub.
Explorar Farawa 25:32-33
5
Farawa 25:26
Bayan wannan, ɗan’uwansa ya fito, da hannunsa yana riƙe da ɗiɗɗigen Isuwa; don haka aka sa masa suna Yaƙub. Ishaku yana da shekara sittin, lokacin da Rebeka ta haife su.
Explorar Farawa 25:26
6
Farawa 25:28
Ishaku, mai son ci naman jeji, ya ƙaunaci Isuwa, amma Rebeka ta ƙaunaci Yaƙub.
Explorar Farawa 25:28
Inici
La Bíblia
Plans
Vídeos